Abubakar Sadauki👑👑 (@abis_fulani) 's Twitter Profile
Abubakar Sadauki👑👑

@abis_fulani

BSc & MSc in Mathematics, Mega influencer, Scholar 👩‍🏫, founder Abis_Fulani_Foundatiom.

ID: 971648743

linkhttps://linktr.ee/abis_fulani calendar_today26-11-2012 09:29:00

4,4K Tweet

20,20K Followers

5,5K Following

Abubakar Sadauki👑👑 (@abis_fulani) 's Twitter Profile Photo

Shugaban kasar North korea ya yanzu hukuncin Kisa ga yan siyasa abisa sakaci akan Ambaliyar ruwa… #abis_fulani #hausa #kano #nigeria

Abubakar Sadauki👑👑 (@abis_fulani) 's Twitter Profile Photo

Rundunar Sojoji na shirin Kama malama Hussaina abisa zance kulle mijinta Seaman Abbas data kawo Social media…. #abis_fulani #hausa #kano #nigeria

Abubakar Sadauki👑👑 (@abis_fulani) 's Twitter Profile Photo

Yadda Malam Aminu Daurawa ya bawa Mazauna Turai Shawara kan rike addini da Al’ada… Complete Video on my Youtube Channel #abis_fulani #hausa #kano #nigeria

Abubakar Sadauki👑👑 (@abis_fulani) 's Twitter Profile Photo

Albishrinku mutanen Africa, majalisar dinkin duniya tana shirn zabo qasashe biyu a Africa domin basu Permanent seat… #abis_fulani #hausa #kano #nigeria

Abubakar Sadauki👑👑 (@abis_fulani) 's Twitter Profile Photo

Waazin da Prof. Mansur Yalwa da Malam Aminu Daurawa sukayi mana a Germany… Check my Youtube channel for the complete video #abis_fulani #kano #hausa #nigeria