Abdulbaki Jari (@bahaushee) 's Twitter Profile
Abdulbaki Jari

@bahaushee

Poet • Motivation • History • Journalist

ID: 526677862

linkhttp://facebook.com/bahaushen calendar_today16-03-2012 18:39:52

50,50K Tweet

363,363K Followers

12,12K Following

Abdulbaki Jari (@bahaushee) 's Twitter Profile Photo

Please if you are in Katsina, Kaduna, Zamfara, Niger, Kebbi & Kaduna - you need to support the military and especially vigilante groups. State govts are right here in setting up community protection units!!!

Abdulbaki Jari (@bahaushee) 's Twitter Profile Photo

Komai runtsi da wahala mu saba da taimakon juna da HAƊIN KAI! Yawa ba shi ke nufin albarka ba, albarka ita ce a samu wasu zaratan matasa nagartattu cikin wata zuriya ko wani gari ko wata al’umma da za su taimaki mutanensu domin gobe ta yi kyau

Abdulbaki Jari (@bahaushee) 's Twitter Profile Photo

Komai iya yin ƙaryar mutum da ɓoye gaskiya, wata rana gaskiya sai ta yi halinta. Alaƙarka da mutane ta zama gaskiya da gaskiya, “a san mutum a san cinikinsa…”

Abdulbaki Jari (@bahaushee) 's Twitter Profile Photo

Allah Shi ke da zamani da lokaci da kuma yanayi. Ɗan Adam na shi shi ne ya ribanci kowanne zamani, ya yi amfani da damar da ke akwai a wannan lokacin, ba mutum ya zauna ya yi ta ƙorafi ba.

Abdulbaki Jari (@bahaushee) 's Twitter Profile Photo

Learning has to be so simple for people to be educated. We must develop our languages and teach in them to educate our people.

Abdulbaki Jari (@bahaushee) 's Twitter Profile Photo

Sad how some Nigerians keep destroying the image of our country. Their kin will soon start demanding govt help despite knowing their evil act