Leadership Hausa (@leadershiphausa) 's Twitter Profile
Leadership Hausa

@leadershiphausa

LEADERSHIP Hausa, Jarida ce ta tabbatar da shugabanci da wakilci nagari a Nijeriya, mai shalkwata a Babban Birnin Tarayya Abuja.
Take:Don Gaskiya Da Kishin Kasa

ID: 882484292

linkhttps://hausa.leadership.ng calendar_today15-10-2012 14:57:27

115,115K Tweet

139,139K Followers

525 Following

Leadership Hausa (@leadershiphausa) 's Twitter Profile Photo

HOTO: Hajiya Sa'adatu Barmani Choge da 'yan amshinta yayin da take rera waƙa. Faɗo mana wata mawaƙiya mace da ka sani a ƙasar Hausa baya ga Barmani Choge.

HOTO: Hajiya Sa'adatu Barmani Choge da 'yan amshinta yayin da take rera waƙa.

Faɗo mana wata mawaƙiya mace da ka sani a ƙasar Hausa baya ga Barmani Choge.
Leadership Hausa (@leadershiphausa) 's Twitter Profile Photo

Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne da misalin karfe 2 na safiyar yau Lahadi, inda ‘yan ta’addan da ake zargin ‘yan Boko Haram ne suka yi amfani da bama-bamai wajen tarwatsa turakan lantarkin masu karfin 330kV, makonni uku bayan da Kamfanin Samar da Wutar lantarki na

PDP Ta Mayar Da Martani Mai Zafi Ga APC Kan Neman Ayyana Dokar Ta-ɓaci A Zamfara hausa.leadership.ng/pdp-ta-mayar-d… #Labarai #Siyasa #Taaddancinyanbindiga

Leadership Hausa (@leadershiphausa) 's Twitter Profile Photo

Tsarin Tantance Ayyukan Likitanci A Sararin Samaniya Zai Ingiza Nasarar Binciken Samaniya hausa.leadership.ng/tsarin-tantanc… #DagaBirninSin

Leadership Hausa (@leadershiphausa) 's Twitter Profile Photo

HOTUNA: Yadda wasu al'ummar jihar Kano, suka gudanar da bikin Takuhata, wadda aka saba yi a watan Rabiul Awwal, don zagayowar watan haihuwar, Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (SAW). 📸: Kafofin Watsa Labaru

HOTUNA: Yadda wasu al'ummar jihar Kano, suka gudanar da bikin Takuhata, wadda aka saba yi a watan Rabiul Awwal, don zagayowar watan haihuwar, Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (SAW).

📸: Kafofin Watsa Labaru
Leadership Hausa (@leadershiphausa) 's Twitter Profile Photo

Ba Kare Bin Damo Tsakanin Man City Da Arsenal A Etihad  hausa.leadership.ng/ba-kare-bin-da… #Wasanni #Arsenal #ManchesterCity

Leadership Hausa (@leadershiphausa) 's Twitter Profile Photo

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), ta ayyana Monday Okpebholo na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar Edo, bayan samun nasara da ƙuri'u 291,667 inda ya kayar da abokin hamayyarsa na jam'iyyar PDP mai mulki Asue Ighidalo, da ya samu ƙuri'u 247,274.

Makalar Nature Index: Kaso 6 Cikin 10 Na Cibiyoyi Masu Binciken AI Da Suka Fi Samun Karuwar Sakamako Sun Fito Ne Daga Sin hausa.leadership.ng/makalar-nature…

Makalar Nature Index: Kaso 6 Cikin 10 Na Cibiyoyi Masu Binciken AI Da Suka Fi Samun Karuwar Sakamako Sun Fito Ne Daga Sin hausa.leadership.ng/makalar-nature… #DagaBirninSin