Muhd Bin Fodio (@muhdyahyafodio) 's Twitter Profile
Muhd Bin Fodio

@muhdyahyafodio

يَا بُنَيَّ أَقِمِ الصَّلَاةَ وَأْمُرْ بِالْمَعْرُوفِ وَانْهَ عَنِ الْمُنْكَرِ وَاصْبِرْ عَلَى مَا أَصَابَكَ إِنَّ ذَلِكَ مِنْ عَزْمِ الْأُمُورِ

ID: 730983770577309696

calendar_today13-05-2016 04:51:26

36,36K Tweet

14,14K Followers

9,9K Following

Muhd Bin Fodio (@muhdyahyafodio) 's Twitter Profile Photo

Kada kace: Yaushe wannan al'umma za ta gyaru ne? Gyara yana farawa ne daga kan ka, domin kai ma ɗaya ne cikin al'umma. Ka gyara, ki gyara, in gyara, mu gyara, su gyara yana nufin ɓangarori da dama na al'umma ya gyaru kenan!

Muhd Bin Fodio (@muhdyahyafodio) 's Twitter Profile Photo

Allah yashiryata intana da rabon shiryuwa. Inkuma bata dashi Allah yasan yadda zaiyi da ita. Allah yakara tsare mana imaninmu, yatsare mu daga sharrin fitintinun zamani.

ELITE (@_freshaa) 's Twitter Profile Photo

There’s no single tangible project going on currently that is meaningful in kaduna state, just like Tinubu , Sani is also a one term governor . 2027 a token containing his OTP is be displayed visibly

Muhd Bin Fodio (@muhdyahyafodio) 's Twitter Profile Photo

Allah yatsare mana ita yakuma tsare mana mutuncin ta, Allah ya bayyanata cikin koshin lafiya da kwanciyan hankali. Allah yaimana maganin azzaluman kasannan.

Muhd Bin Fodio (@muhdyahyafodio) 's Twitter Profile Photo

Ya kasance a gareka Hanyoyin da zakai duk wani lamarin da zai kusanta ka ga ubangijinka yafi yawa fiyeda Wanda zai kusanta ka ga mutanen duniya, Kar ka manta sababin zuwanka duniya Domin bauta masa ne.

Muhd Bin Fodio (@muhdyahyafodio) 's Twitter Profile Photo

Yi Karatu Domin Tsarkake Gabobin ka. Nemi Ma"arifa domin Lafiyar Ruhi. Yi Sana'a domin kiyaye Mutuncin ka. Ga guje abun hannun mutane Don gudun tozarci.