Fatima Gambo Raka (@rakafatima) 's Twitter Profile
Fatima Gambo Raka

@rakafatima

اللهم صل علي سيدنا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق ناصرالحق بالحق والهادي إلي صراطك المستقيم وعلي آله حق قدره ومقداره العظيم🤍

ID: 1246245153850961923

linkhttp://instagram.com/rakafatima calendar_today04-04-2020 01:16:25

303,303K Tweet

9,9K Takipçi

2,2K Takip Edilen

Fatima Gambo Raka (@rakafatima) 's Twitter Profile Photo

Shugabarmu Nana Aaminatu tace “A cikin dare na goma sha daya sai wahala ta gushe gareni.” Sdatuna Abdullahi Da Aaminatu Sun Zama Silar Alkhairin Da Babu Kamarsa A Duniya Da Lahira, Raina Dana Iyayena Fansa Ne Gareku. السلام عليك أيها النبى ورحمة الله وبركاته أهلًا بشهر المولد

Fatima Gambo Raka (@rakafatima) 's Twitter Profile Photo

Allah saboda sirrin dake cikin motsin da Nana Aaminatu taji yayin haihuwar Shugaba ﷺ kai mana mamakon ruwan arziki da wadata a rayuwar mu, ta yanda wani abun halitta bazai kallemu a kaskance ba balle har ya rainamu ياكريم يارزاق ياواسع😭🤲