Abubakar (@sadeqhenry) 's Twitter Profile
Abubakar

@sadeqhenry

BSc. MSc. Researcher, M&E Specialist , Data Scientist, Therapist ,Political Scientist,Social Media Influencer. ||Be a voice, Not an Echo |I

ID: 189474275

linkhttps://www.facebook.com/DunduAbubakar?mibextid=LQQJ4d calendar_today11-09-2010 10:48:35

228,228K Tweet

12,12K Followers

2,2K Following

Alifagge🇳🇬 (@alifaggeo) 's Twitter Profile Photo

Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dr Abdullahi Umar Ganduje,ya ce babu gaskiya cikin zargin da ake yi masa na alakanta shi da wani sabon yunkurin tsige Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II.

Tunda Mayan mutane Suka Fara tururuwa zuwa jihar Borno domin jajanta musu, Babu Wanda shehun Borno ya rako har Airport sai sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero 💪

Tunda Mayan mutane Suka Fara tururuwa zuwa jihar Borno domin jajanta musu, Babu Wanda shehun Borno ya rako har Airport sai sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero 💪
Abubakar (@sadeqhenry) 's Twitter Profile Photo

Ya Allah kayi mana tsari da talauci da kafirci , ka azurta mu da arzikin dunia da lahira, ka bamu lafia da zaman lafia kuma ka rufa mana asiri dunia da lahira, 🙏 Amin