BUHARI SANI (@sani_buhar64952) 's Twitter Profile
BUHARI SANI

@sani_buhar64952

ID: 1809158959519154177

calendar_today05-07-2024 09:35:17

32 Tweet

9 Followers

106 Following

BUHARI SANI (@sani_buhar64952) 's Twitter Profile Photo

NIGERIA JAGA-JAGA GA KANUN LABARAN Minimum wage Naira dubu 70,000 an ci baya, ba'a cigaba ba, let us take a look at this πŸ‘‡ 2011 Minimum wage: ₦18,000 = $117 A lokacin Dala 'daya tana Naira 153 2019 Minimum wage: ₦30,000 = $98 A lokacin Dala 'daya tana Naira 306

BUHARI SANI (@sani_buhar64952) 's Twitter Profile Photo

2024 Minimum wage: ₦70,000 = $45 A yanzu Dala 'daya tana Naira 1,555 Kada mu buga lissafi da dubu 70,000 a matsayin Minimum wage domin har yanzu yana matsayin Labaran duniya ne ba tabbas bane, mu buga akan Naira dubu 30,000 da aka sani.

BUHARI SANI (@sani_buhar64952) 's Twitter Profile Photo

TO GASKIYA MU NA 2011 MUKESO Zaka ga cewa Minimum wage a yanzu shine Dala 19.30 ko Dala 20 bai kai ba. A 2011 Minimum wage shine Dala 117, Dala 117 a yau itace Naira dubu 181,000. Kaga yanzu so muke a koma 2011 ba wai ayi gaba damu ba, ayi gaba a kaimu ina? Allah ya kyauta.

GOATS 🐐 (@goats_immortal) 's Twitter Profile Photo

πŸ”₯🐐GOATS SPECIAL MISSION πŸ”₯🐐 πŸ’° Get 50 $GOATS for FREE in this exclusive mission! πŸ’₯πŸ’° Every 5 mins the mission will cool down, so this is the treasure for the hardest GRINDERS! ⚑ Time to RAMPAGE, GOATS 🐐 Get in, $GOATS up, and claim what’s yours: t.me/realgoats_bot/…

πŸ”₯🐐GOATS SPECIAL MISSION πŸ”₯🐐

πŸ’° Get 50 $GOATS for FREE in this exclusive mission! πŸ’₯πŸ’°

Every 5 mins the mission will cool down, so this is the treasure for the hardest GRINDERS! ⚑

Time to RAMPAGE, GOATS 🐐

Get in, $GOATS up, and claim what’s yours: t.me/realgoats_bot/…