BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profileg
BBC News Hausa

@bbchausa

BBC Hausa - Fiye da shekara 60 na labaran duniya da rahotannin da suka shafi rayuwarku

ID:18168536

linkhttp://www.bbchausa.com calendar_today16-12-2008 18:29:17

105,4K Tweet

2,2M Takipçi

46 Takip Edilen

Follow People
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Babu gaskiya labarin cewa za a rufe BBC Hausa gaba dayanta.

Ga karin bayani daga Shugaban Sashen Hausa na BBC Aliyu Abdullahi Tanko.
Aliyu Tanko

account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Juventus ta ziyarci Benfica, domin karawa a wasa na biyar a cikin rukuni a Champions League, watakila kungiyar Italiya ta koma buga Europa League.
bbc.in/3zb9kIE

account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Salzburg ta karbi bakuncin Chelsea, domin buga wasa na biyar a cikin rukuni a Champions League ranar Talata, kungiyar Stamford Bridge na neman maki uku ta kai zagaye na biyu.
bbc.in/3FfjUlU

account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Yadda 'ya'yan wata mata mai shekara 87 suka dauke ta zuwa ganin wasu furenni da ke fitowa sau daya cikin shekara 12 har na tsawon kilomita shida.

account_circle