BBC News Hausa (@bbchausa) 's Twitter Profile
BBC News Hausa

@bbchausa

BBC Hausa - Fiye da shekara 60 na labaran duniya da rahotannin da suka shafi rayuwarku

ID: 18168536

linkhttp://www.bbchausa.com calendar_today16-12-2008 18:29:17

107,107K Tweet

2,3M Followers

46 Following

BBC News Hausa (@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Cikin wata sanarwa da Kakakin gwamnan jihar, Abubakar Bawa, ya fitar ya ƙara da cewa aikin na haɗin gwiwa ne tsakanin gwamnatin jihar da wani shirin Bankin Duniya don samar da ruwan sha. Karin bayani - bbc.in/3XwyYUT

Cikin wata sanarwa da Kakakin gwamnan jihar, Abubakar Bawa, ya fitar ya ƙara da cewa aikin na haɗin gwiwa ne tsakanin gwamnatin jihar da wani shirin Bankin Duniya don samar da ruwan sha.

Karin bayani - bbc.in/3XwyYUT
BBC News Hausa (@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Ko kun san dafin kunama na da amfani ga masu binciken maganin ciwon daji? Ga yadda ake bin dare don samun dafi daga kunama.

BBC News Hausa (@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Hukumomin ƙasar na cewa akwai ɗalibai 150 cikin harabar makarantar a lokacin da gobarar ta tashi a makarantar Hillside Endarasha Academy. Karin bayani - bbc.in/4eaVOXN

Hukumomin ƙasar na cewa akwai ɗalibai 150 cikin harabar makarantar a lokacin da gobarar ta tashi a makarantar Hillside Endarasha Academy. 

Karin bayani - bbc.in/4eaVOXN
BBC News Hausa (@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

San Marino ta kafa tarihi na lashe wasan da ba na sada zumunta ba karon farko, a wasanta da Liechtenstein a Nations League. Tawagar ce ta ƙarshe a jadawalin ƙasashe na Fifa kuma wannan ce nasararta ta farko cikin wasanni 140.

San Marino ta kafa tarihi na lashe wasan da ba na sada zumunta ba karon farko, a wasanta da Liechtenstein a Nations League.  

Tawagar ce ta ƙarshe a jadawalin ƙasashe na Fifa kuma wannan ce nasararta ta farko cikin wasanni 140.
BBC News Hausa (@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Muhawara kan wanda ya fi bajinta tsakanin Lionel Messi da Cristiano Ronaldo ba wani sabon abu ba ne, sai dai kalaman Ronaldo kan kofin da ya ci wa ƙasarsa sun buɗe sabon shafi a muhawarar.

Muhawara kan wanda ya fi bajinta tsakanin Lionel Messi da Cristiano Ronaldo ba wani sabon abu ba ne, sai dai kalaman Ronaldo kan kofin da ya ci wa ƙasarsa sun buɗe sabon shafi a muhawarar.