MUHAMMAD INUWA IBRAHIM (@miibrahimhja) 's Twitter Profile
MUHAMMAD INUWA IBRAHIM

@miibrahimhja

primary Certificate 2008
S S S Certificate 2014
ND in Animal Health and Production 2018
HND in Animal health and Technology 2023 NOW Remain NYSC ina sha allah

ID: 1481517998116646913

calendar_today13-01-2022 06:47:12

5,5K Tweet

483 Followers

1,1K Following

MUHAMMAD INUWA IBRAHIM (@miibrahimhja) 's Twitter Profile Photo

A yau Laraba 4 ga Satumbar 2024 ne aka ƙaddamar da taron ƙungiyar tuntuɓa ta Arewacin Najeriya a hedikwatar ƙungiyar da ke jihar Kaduna. Taron ya samu halartar masu ruwa da tsaki daga yankin,daga cikin dattawan Arewacin Daga RTD CGI, Muhammad Babandede OFR, OCM,Muhammad Babandede, OFR & 0CM Spain

A yau Laraba 4 ga Satumbar 2024 ne aka ƙaddamar da taron ƙungiyar tuntuɓa ta Arewacin Najeriya a hedikwatar ƙungiyar da ke jihar Kaduna. Taron ya samu halartar masu ruwa da tsaki daga yankin,daga cikin dattawan Arewacin
Daga RTD CGI, Muhammad Babandede OFR, OCM,<a href="/babandedemb/">Muhammad Babandede, OFR & 0CM Spain</a>