Abdulbaki Jari(@Bahaushee) 's Twitter Profileg
Abdulbaki Jari

@Bahaushee

Poet • Motivation • History • Journalist

ID:526677862

linkhttp://facebook.com/bahaushen calendar_today16-03-2012 18:39:52

49,8K Tweets

374,7K Followers

12,7K Following

Abdulbaki Jari(@Bahaushee) 's Twitter Profile Photo

Hausa is moving into tech seriously. After setting foot in media & business, it will just be a matter of time.

Be part of the indigenous African language future!

account_circle
Abdulbaki Jari(@Bahaushee) 's Twitter Profile Photo

Wasu sunayen Hausawa da ma’anarsu da har yanzu ake amfani da su kamar Tanko, Indimi da kuma Delu, Kande d.s.s

account_circle
Abdulbaki Jari(@Bahaushee) 's Twitter Profile Photo

“Wanda ya iya allonsa…”

“Dubara ta rage wa mai shiga rijiya”

“Gyara kayanka bai…”

“Yau da gobe sai Allah”

“Mai hakuri shi kan dafa dutse…”

“Gaskiya dokin karfe…”

“Idan gemun ɗan’uwanka ya kama da wuta…”

“Ni na san a rina…”

“Duk wanda ya dauka da zafi…”

account_circle
Abdulbaki Jari(@Bahaushee) 's Twitter Profile Photo

Nigeriens are voluntarily donating money to the military government in order to help build infrastructure in the country. The military govt opened account called ‘Fonds de solidarite pour le sauvegarde de la patrie’ so that people can donate.

Already millions have been donated.

account_circle
Abdulbaki Jari(@Bahaushee) 's Twitter Profile Photo

In Hausa we have a saying “Mutunci ya fi kudi” - ‘Integrity is more important than money’

But please stop testing people like this. Had he failed would you judge all Hausa people with his lack of integrity?

The situation is hard, if you put goat close to yam, na problem

account_circle
Abdulbaki Jari(@Bahaushee) 's Twitter Profile Photo

Gaskiya ne, dama kayan yaki an yi musu suna sosai

Gun - bindiga
APC - Mota mai sulke
Dynamite - Nakiya, Kunama
Drone - Jirgi Marar matuki
Bullet - harsashi
Helmet - Hular kwano
Rocket - Roka
Explosives - Abubuwa masu fashewa
Explosion - fashewa etc

account_circle
TRT Afrika Hausa(@trtafrikaHA) 's Twitter Profile Photo

Kafar watsa labaran gwamnatin Turkiyya, Turkish Radio and Television Corporation (TRT), ta cika shekara 60 da kafuwa ranar 1 ga watan Mayu inda aka gudanar da shagulgula a faɗin ƙasar, ciki har da Ankara, babban birninta. Abokin aikinmu Abdulbaki Jari ya wakilce mu a wurin.

account_circle
Abdulbaki Jari(@Bahaushee) 's Twitter Profile Photo

We have to educate ourselves and create values that support development. We shouldn’t be ashamed to point out problems that we must fix ourselves.

account_circle